WASHINGTON DC —
Kungiyar ta ce, yanzu matatun man kasar na aiki, kuma hakan zai sa farashin litar man fetur ya ci gaba da saukowa. Sai dai manazarta na ganin babu wani sauki da za a samu a farashin litar man fetur a kasar.
Bayan farin ciki da ‘yan Najeriya ke yi na saukar farashin litar…
Babu Batun Karin Farashin Litar Man Fetur A Najeriya- IPMAN …C0NTINUE READING >>>>