Ministan Lantarki, Adebayo Adelabu, ya ce matsalar durƙushewar babban layin wutar lantarki na Nkjeriya na iya ci gaba, musamman saboda lalacewar layin Shiroro-Kaduna-Mando da rashin tsaro ya haddasa.
Da yake magana a wajen kare kasafin kuɗin ma’aikatarsa a Majalisar Dattawa, Adelabu…
Babu Ranar Gyara Matsalar Babban Layin Wutar Lantarki …C0NTINUE READING >>>>