Babu Sabon Nau’in Kwayar Cutar Corona Samfurin XEC A Najeriya

Babu Sabon Nau’in Kwayar Cutar Corona Samfurin XEC A Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Jami’in ma’aikatar lafiya da walwalar jama’a, Kachollum Daju, ya tabbatar da cewa wasikar da aka aikewa shugabanin asibitoci da manyan daraktocinsu wacce sakonta ya bayyana a baya-bayan nan, an aikata ne domin gargadi amma ba don tada hankalin al’umma ba.

A ci gaba da jawabinsa, Daju yace an gano kwayar cutar korona samfurin XEC a kasashe 29, kuma saboda karatowar lokacin bukukuwan karshen shekara, lokacin da matafiya za su zo daga sassan duniya daban-daban, yana da…

>

Leave a Comment