Gwamna Siminalayi Fubara ya tunatar da ƴan Majalisar dokokin jihar Ribas cewa babu wanda zai dawwama kan mulkiFubara ya yi wannan magana ne da yake martani bayan ƴan Majalisar sun hana shi shiga wurin da suke zama don sake gabatar da kasafin kuɗin 2025Mai girma gwamnan ya ce yana iya…
“Babu Wanda Zai Dawwama a Mulki,” Gwamna Ya Ji Haushin Abin da Aka Masa a Majalisa …C0NTINUE READING >>>>