Dan gwagwarmayar kafa kasar Yarbawa, Sunday Adeyemo ya roki Bola Tinubu ya ja kunnen mataimakinsa, Kashim Shettima Adeyemo da ake kira da Sunday Igboho yana magana ne kan sukar Kemi Badenoch da Shettima ya yi kan fadan gaskiya Hakan ya biyo bayan caccakar tsarin Najeriya da kuma Arewa…
Badenoch: Igboho Ya Bukaci Tinubu Ya Ja Kunnen Shettima kan Sukar Bayarbiya …C0NTINUE READING >>>>