Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa, ya fice daga PDP, inda ya bayyana ƙudurinsa na bude sabon babi na rayuwaWasiƙar ficewar Bafarawa ta fito ne a daidai lokacin da PDP ke fama da rikicin shugabanci da rashin haɗin kai a cikin jam’iyyarMasana dai na ganin cewa jam’iyyar…
Bafarawa: Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto Ya Fice daga Jam’iyyar PDP, Ya Fadi Dalili …C0NTINUE READING >>>>