Tsohon gwamnan jihar Sakkwato Attahiru Bafarawa ya bayyana sanarwar fita daga babbar jam’iyyar adawa ta PDP domin assasa sabuwar tafiyar matasa.
Bafarawa ya bayyana ficewa daga jam’iyyar ne a cikin wata wasika da ya rubutawa shugaban jam’iyyar PDP na kasa wadda ta bulla a ranar…
Bafarawa Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP …C0NTINUE READING >>>>