Baffa Bichi Ya Bayyana Dalilin Abba na Sauke Shi Daga Sakataren Gwamnatin Kano …C0NTINUE READING HERE>>>
Dakta Baffa Bichi ya gode wa Gwamna Abba Yusuf bisa damar da ya ba shi na yiwa jihar Kano hidima kafin sauke shiTsohon sakataren gwamnatin ya bayyana cewa matsalar rashin lafiya ce ta sa aka sauke shi, kuma ya koyi darusa da damaBaffa Bichi ya yabawa hadin kan jami’an gwamnati da al’ummar Kano, yana addu’ar zaman lafiya da fatan ci gaba mai dorewa
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin…
Baffa Bichi Ya Bayyana Dalilin Abba na Sauke Shi Daga Sakataren Gwamnatin Kano …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>