‘Bai Iya Sata ba ne’: APC Ta Kare Gwamna da Ya Gagara Yin Lissafin Kasafin Kudi …C0NTINUE READING HERE >>>
Bayan tangarda da ba da kunya da gwamna ya yi yayin gabatar da kasafin kudi, jam’iyyar APC ta kare shi Shugaban APC a jihar Edo, Jarrett Tenebe ya ce abin da Gwamna Monday Okpebholo ya yi ba laifi ba neTenebe ya ce hakan shi ke tabbatar da Okpebholo mutum ne mai gaskiya da rikon amana bai iya sata ba
Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.
Jihar Edo – Jam’iyyar APC a jihar…
>