Dan wasan tsakiyar Manchester City kuma dan kasar Spain, Rodrigo Hernandez ya mayar da martani ga Cristiano Ronaldo kan ikirarin da ya yi cewa, Rodri bai cancanci lashe kyautar ba a bana.
Ronaldo a wani bikin bayar da kyaututtuka da ya halarta a London ya yi tsokaci dangane da…
Ballon D’or: An Zaɓe Ni Ne Kamar Yadda Aka Zaɓe Ka …C0NTINUE READING >>>>