Yayin da take tsokaci game da hadin gwiwar Sin da Afirka a shekarar 2025, a gun taron manema labarai na yau da kullum da aka gudanar jiya Talata, kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin Mao Ning, ta bayyana cewa, bangaren Sin na fatan habaka ma’anar al’umma mai makomar bai daya ta…
Bangaren Sin Na Fatan Habaka Ma’anar Al’umma Mai Makomar Bai Daya Ta Sin Da Afirka A Sabon Zamani Tare Da Kasashen Afirka …C0NTINUE READING >>>>