Bangarorin Da Suka Fi Samun Kaso Mai Tsoka A Kasafin Kudin 2025

A ranar Laraba ce, Shugaban kasa Bola Tinubu ya gurfana a zauren hadakar majalisun tarayya guda biyu domin gabatar da kudirin kasafin kudin 2025 na naira triliyan 47.9.

Akwai muhimman bangarori da suka fi samun kaso mai tsoka a cikin kasafin kudin na 2025. Inda bangaren tsaro ya yi…

Bangarorin Da Suka Fi Samun Kaso Mai Tsoka A Kasafin Kudin 2025 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment