Barazanar Tashin Bam: Gwamnatin Neja Ta Aike Da Gargadi Mai Muhimmin Ga Manoma

Gwamnatin jihar Neja ta gargaɗi mazauna wasun yankunan jihar kan ababen fashewa da aka binne a gonakinsuGwamnatin ta buƙaci manoma su yi taka tsantsan da zuwa gonakinsu gabanin sojoji su kammala cire bama-baman da aka binneGwamnan jihar ya sha alwashin kawo karshen ta’addanci a jihar…

Barazanar Tashin Bam: Gwamnatin Neja Ta Aike Da Gargadi Mai Muhimmin Ga Manoma …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment