Kwamishinan Ruwa a jihar Bauchi, Abdulrazak Nuhu Zaki, ya musanta zargin satar yarinya, yana mai cewa Zainab diyarsa ce ta jini kuma yana da hakki a kantaYa bayyana cewa ya rabu da mahaifiyarta ne saboda matsin lamba daga danginta, duk da kokarin wasu wajen daidaita rikicin aurenNuhu…
Bauchi: Ana Zargin Kwamishina da Sace Yarinya, Wanda Ake Tuhuma Ya Fayyace Lamarin …C0NTINUE READING >>>>