Bayan An Samu Asarar Rayuka, Mazauna Kano Sun Shiga Fargabar Dawowar Fadan Daba …C0NTINUE READING HERE >>>
Mazauna wasu daga cikin unguwannin jihar Kano sun fada zaman dar-dar saboda fargabar dawowar fadan dabaWuraren da ke cikin matsananciyar fadan daba sun hada da unguwannin Zango da Yakasai da ke kusa da Kasuwar RimiSai dai rundunar ‘yan sandan jihar ta jaddada matsayarta na tabbatar da cewa an samu zaman lafiya da kwanciyar hankali
A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku. Ta kware a kawo rahotannin,…
>