Bayan Barazanar Kwamushe Shi da Sojoji Suka Yi, an Gano Bello Turji Yana Neman Tsira

An gano rikakken dan ta’adda Bello Turji da yaransa sun kwana suna dasa wasu abubuwa a kusa da duwatsun Fakai da Manawa don kare kansu daga hare-hareDuwatsun Fakai da Manawa sun zama mafaka ga Turji da tawagarsa duk lokacin da suka ji barazanar farmaki daga jiragen soja ko idan suna…

Bayan Barazanar Kwamushe Shi da Sojoji Suka Yi, an Gano Bello Turji Yana Neman Tsira …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment