Bayan Faransa, Gwamnatin Tinubu Ta Kulla Sabuwar Yarjejeniya da Kasar Pakistan

Bayan Faransa, Gwamnatin Tinubu Ta Kulla Sabuwar Yarjejeniya da Kasar Pakistan …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta haɗa kai da Pakistan don bunƙasa noma da magance matsalolin abinci da sauyin yanayiJakadan kasar Pakistan ya yi alkawarin ba Najeriya duk wani goyon baya da take bukata domin bunƙasa fannin nomantaAn rahoto cewa gwamnatin Shugaba Tinubu na aiki tukuru domin magance kalubalen tsaro da ke hana cigaban noman a kasar

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin…

>

Leave a Comment