Gwamna Abba Kabir Yusuf ya tsawaita wa’adin shugaban ma’aikatan gwamnatin Kano da wasu manyan sakataroriAbba ya kara masu wa’adin shekaru biyu a bakin aiki kuma mstakin zai fara ne daga ranar 31 ga watan Disamba, 2024Haka nan kuma mai girma gwamna ya tsawaita wa’adin aikin wasu manyan…
Bayan Korar Sakatare da Kwamishinoni, Gwamnan Kano Ya Koma Kan HoS da Wasu Ma’aikata …C0NTINUE READING >>>>