Sarakunan gargajiya da mazauna kan iyaka a Sokoto da Kebbi sun musanta zargin shugaba Abdourahamane Tchiani cewa Najeriya ta ajiye sojojin FaransaMazauna Balle, Marake, da Kurdula sun tabbatar da babu sansanin sojojin kasashen waje a yankunansu, sun bukaci Tchiani ya guji zarge-zargen…
Bayan Zargin Shugaban Nijar, Sarakuna Sun Fadi Gaskiya kan Zargin a Yankunansu …C0NTINUE READING >>>>