Bayanai Sun Fito kan ‘Dalilin’ Mamaye Fadar Sanusi II, an Ce Hakan Ka Iya Zama Alheri

Bayanai Sun Fito kan ‘Dalilin’ Mamaye Fadar Sanusi II, an Ce Hakan Ka Iya Zama Alheri …C0NTINUE READING HERE >>>

An samu bayanai kan ainihin dalilin sanya jami’an tsaro mamaye fadar Sarki Muhammadu Sanusi II a jihar Kano Rahotanni sun ce jami’an tsaro sun samu bayanan sirri cewa yan garin Bichi na shirin wargaza bikin nadin hakimi a garinHakan bai rasa nasaba da zargin Abba Kabir da ragewa masarautar Bichi daraja yayin da ya dawo da sauran masarautu darajarsu da aka rusa su tare

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar…

>

Leave a Comment