Zamfara – Rundunar sojin sama ta Najeriya (NAF) ta yi nasarar kashe wasu manyan kwamandojin ‘yan bindiga a hare-haren sama da ta kai a jihar Zamfara.
Rundunar sojin ta bayyana haka ne a cikin wata sanarwa da Daraktan Hulɗa da Jama’a na NAF, Air Vice Marshal Olusola Akinboyewa, ya fitar…
Bello Turji na Tsaka Mai Wuya, Sojojin Najeriya Sun Yi wa Yaransa Ruwan Wuta a Zamfara …C0NTINUE READING >>>>