Shugaban tsangayar nazarin kimiyyar halittun fili da na voye da har hada magunguna na jami’ar Bayero da ke Jihar Kano, Farfesa Tijjani Hassan Darma, ya bayyana cewa yanzu haka jami’ar ta gano cewa a hoton yatsa za a iya gane mai cutar daji.
Ya ce ta hanyar daukar hoton mace za a iya…
Binciken Jami’ar Bayero Ya Gano A Hoton Yatsa Za A Iya Gane Mai Cutar Daji …C0NTINUE READING >>>>