Wasu ‘yan Boko Haram/ISWAP sun kai hari a sansanin Sojoji dake Sabon Gari, kusa da Damboa a jihar Borno, inda suka kashe sojoji, wasu kuma aka nemi su aka rasa. ‘Yan ta’addan sun yi amfani da babura da manyan motocin yaƙi a harin da suka kai ƙarfe 4 na Asuba, ranar Asabar.
Bayan…
Boko Haram Sun Kai Hari Kan Sojojin A Damboa …C0NTINUE READING >>>>