Boko Haram Sun Kashe Mutum 2, Sun Jikkata 3 A Borno

Mutum biyu sun rasa rayukansu, sannan wasu uku sun jikkata yayin da wani ɗan Boko Haram ya kai hari ta hanyar tashin bam a wajen wani taron makokin mutane a Dalori, karamar hukumar Konduga, kusa da Maiduguri, Jihar Borno.

Wata majiyar tsaro ta bayyana cewa, ɗan ƙunar baƙin waken ya…

Boko Haram Sun Kashe Mutum 2, Sun Jikkata 3 A Borno …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment