Mayakan Boko Haram sun kai farmaki a ƙauyen Kayakura da ke Doron Baga, inda suka kashe manoma 40 tare da jikkata da damaWannan hari ya zo bayan kwana ɗaya kacal da wani hari a Chibok, inda aka kashe mutane biyu tare da ƙone wani coci Har yanzu ba a samu bayanin jami’an ’yan sanda…
Boko Haram Sun Mamaye Kauye Suna Harbi, Sun Kashe Manoma 40 …C0NTINUE READING >>>>