Bola Tinubu Ya Tausaya, Ya Saka Tallafin Kashi 50% a Kayan Noma

Bola Tinubu Ya Tausaya, Ya Saka Tallafin Kashi 50% a Kayan Noma …C0NTINUE READING HERE>>>

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani shiri na tallafin noman alkama domin rage dogaro da shigo da abinci daga ƙetare Rahotanni sun tabbatar da cewa shirin tallafin zai shafi manoma 280,000 a jihohi 16 da ke noman alkama a Najeriya. A karkashin shirin, manoma za su samu tallafin na kashi 25% kan iri da kashi 50% kan takin zamani domin bunkasa noma

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo…

Bola Tinubu Ya Tausaya, Ya Saka Tallafin Kashi 50% a Kayan Noma …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment