Abuja – Fadar shugaban ƙasa ta ware Naira biliyam 15.09 domin sayo tayoyin motocin da hardashi bai fasawa, motocin SUV da kananan motocin.
Haka zalika fadar shugaban za kuma ta yi amfani da waɗannan kuɗaden wajen gina ofisoshin mashawarta na musammana da manyan mataimaka na Tinubu.
Bola Tinubu Ya Ware Naira Biliyan 15 Domin Sayo Motoci a Fadar Shugaban kasa …C0NTINUE READING >>>>