Bola Tinubu Ya Yi Amai Ya Lashe kan Naɗin Sabon Shugaban SMDF, Ya Dawo da Mace …C0NTINUE READING HERE >>>
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sabunta naɗin Fatima Umaru Shinkafi a matsayin shugabar SMDF/PAGMIMai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin yaɗa labarai, Bayo Onanuga ya ce an soke naɗin da aka yi wa Yazid Shehu Ɗanfulani saboda babu gurbi Ya ce tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ne ya fara naɗa Fatima a wannan matsayi kuma ta taka rawar gani
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da…
>