BREAKING: Abin da Sarki Sanusi II Ya Faɗa Wa Gwamma Abba bayan Ya Yi Hawan Nasarawa a Kano

Kano – Sarkin Kano na 16, Malam Muhammadu Sanusi II, ya jinjinawa Gwamna Abba Yusuf bisa ƙoƙarin da yake yi na inganta ilimi, kiwon lafiya, noma, da tsaro a Kano.

Sarkin ya bayyana hakan ne a ranar Talata lokacin da ya jagoranci ƴan Majalisar Masarautar Kano domin kai gaisuwar Sallah…

Abin da Sarki Sanusi II Ya Faɗa Wa Gwamma Abba bayan Ya Yi Hawan Nasarawa a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment