Aƙalla mutane 52 ne suka rasa rayukansu a wani sabon hari da ’yan bindiga suka kai wasu ƙauyuka a ƙaramar hukumar Bokkos da ke Jihar Filato.
’Yan bindigar sun kai hari a ranar 2 ga watan Afrilu, 2025, inda suka farmaki ƙauyukan Mangor Tamiso, Daffo, Manguna, Hurti da…
Adadin Waɗanda Suka Mutu A Sabon Harin ‘Yan Bindiga A Filato Ya Kai 52 …C0NTINUE READING HERE >>>>