Alhaji Abbas Sanusi, Galadiman Kano, ya rasu kamar yadda Leadership Hausa ta samu rahoto.
Za a sanar da bayanai game da jana’izarsa daga baya.
Marigayin shi ne kawun Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, kuma mahaifin Abdullahi Abbas, shugaban jam’iyyar APC na Jihar…
Allah Ya Yi Wa Galadiman Kano, Abbas Sanusi, Rasuwa …C0NTINUE READING HERE >>>>