BREAKING: An Kaure Tsakanin Ƴaƴan Atiku da Gwamna Bala kan Takarar Shugaban Kasa a 2027

Rikici ya barke tsakanin ɗan Atiku Abubakar da ɗan gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, kan batun takarar shugaban ƙasa a 2027Ɗan Atiku ya zargi Bala da gazawa wajen tallafa wa mahaifinsa a zaɓukan 2019 da 2023, duk da rike shugabancin tawagar goyon bayan AtikuShamsudeen Bala ya ce…

An Kaure Tsakanin Ƴaƴan Atiku da Gwamna Bala kan Takarar Shugaban Kasa a 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment