An ga karuwar adadin matafiya a dukkan sassan kasar Sin a rana ta farko na hutun kwanaki 3 na bikin sharar kaburbura na na Qingming na kasar Sin a bana, inda dukkan hanyoyin sufuri suka ba da rahoton samun karuwar matafiya.
Ma’aikatar kula da sufuri ta kasar Sin ta ce, a ranar 4 ga…
An Samu Karuwar Adadin Tafiye-tafiye Yayin Bikin Sharar Kaburbura Na Kasar Sin Na Bana …C0NTINUE READING HERE >>>>