BREAKING: An Samu Karuwar Tafiye Tafiye Zuwa Ketare Yayin Hutun Bikin Qingming Na Sin

Hukumar kula da shige da ficen jama’a ta kasar Sin ko NIA, ta ce adadin tafiye tafiye a ciki da wajen kasar sun kai miliyan 2.07 a duk rana, yayin hutun bikin Qingming na kasar Sin da ya gabata, adadin da ya nuna karuwar kaso 19.7 bisa dari a shekara.

 

Hukumar ta NIA ta ce yayin…

An Samu Karuwar Tafiye Tafiye Zuwa Ketare Yayin Hutun Bikin Qingming Na Sin …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment