Wasu ‘yan bindiga sun sace Blessing Adagba, mai taimakawa Gwamnan Ebonyi, a unguwar Okposhi Eheku da ke karamar hukumar OhaukwuBlessing Adagba ta kasance ko’odinetan cibiyar ci gaba ta Ngbo Central kafin sace ta da safe a ranar AlhamisRundunar ‘yan sanda ta jihar ta tabbatar da…
An Shiga Firgici da Ƴan Bindiga Suka Sace Hadimar Gwamna, Sun Bukaci N30m …C0NTINUE READING HERE >>>>