BREAKING: Arzikin Nijeriya Ya Habaka Zuwa Naira Tiriliyan 22.61 A Zangon Karshe Na 2024 – CBN

Tattalin arzikin cikin gida na Nijeriya ya samu gagarumin ci gaba a zangon na hudu na shekarar 2024, inda ya samu havakuwa da kaso 3.84 cikin 100 da ya kai har naira tiriliyan 22.61.

Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya misalta wannan ci gaban da aka samu da ingantuwar kwazon vangaren da ba…

Arzikin Nijeriya Ya Habaka Zuwa Naira Tiriliyan 22.61 A Zangon Karshe Na 2024 – CBN …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment