Da yammacin ranar Talata 25 ga watan Maris na shekarar 2025, Allah ya yi wa shahararren jarumi kuma dattijo a masana’antar fina-finan Hausa Abdullahi Shuaibu (Karkuzu) rasuwa, ya rasu bayan shafe tsawon lokaci ya na jinya a asibitin koyarwa ta Jami’ar Jos, Karkuzu ya rasu ya na da…
Ba Rabo Da Gwani Ba: Abdullahi Karkuzu 1931-2025 …C0NTINUE READING HERE >>>>