Kungiyar kwallon kafa ta Fc Barcelona ta samu nasarar tsallakawa zuwa matakin na kusa da na karshe na gasar Zakarun Turai (UEFA) ta bana bayan tashi wasan da ta sha kashi a hannun Borrusia Dortmund da ci 3-1 a Signal Iduna Park.
Kadan ya rage wankin hula ya kai yaran na Flick dare,…
Barcelona Ta Kai Zagayen Kusa Da Karshe A Karon Farko Cikin Shekaru 9 …C0NTINUE READING HERE >>>>