An tono tsohon bidiyon Abdullahi Ganduje yana caccakar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan sauya kudi kafin zaben 2023 Wani matashi ya wallafa bidiyon a X yayin da Ganduje ya kai ziyara wurin Buhari a gidansa da ke jihar Kaduna a ranar 12 ga AfriluA cikin bidiyon, Ganduje na cewa…
Bayan ganawarsu, an tono tsohon bidiyo da Ganduje ke sukar Buhari kafin zaben Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>>