BREAKING: Bayan Kisan Hausawa, Gwamna Okpebholo Ya Dura a Kano, Ya Gana da Abba Kabir

Kano – Yayin da ake jimamin kisan ƴan Arewa 16, Gwamnan Edo ya shigo jihar Kano inda ya gana da Gwamna Abba Kabir.

Gwamna Monday Okpebholo ya kawo ziyara ta musamman ga Abba Kabir Yusuf domin jajanta masa.

Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da hidimin Abba Kabir, Abdullahi I…

Bayan Kisan Hausawa, Gwamna Okpebholo Ya Dura a Kano, Ya Gana da Abba Kabir …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment