BREAKING: Bruno Fernandes Ba Na Sayarwa Ba Ne

Babban kocin kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Ruben Amorim ya ce ya shaida wa Bruno Fernandes cewa ba zai bar shi ya bar kungiyar ba a bazara, kyaftin din kungiyar Fernandes wanda ya rattaba hannu a kan kwantiragin har zuwa 2027 a watan Agustan da ya gabata ya kasance tauraron…

Bruno Fernandes Ba Na Sayarwa Ba Ne …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment