Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya musanta zargin cewa shi ne ya sa hannu aka kori wasu sanatoci biyar daga majalisa ta 10Godswill Akpabio, ta bakin mai taimaka masa, Hon. Eseme Eyiboh, ya ce zargin Sanata Ishaku Elisha Abbo ba shi da tushe balle makamaHon. Eseme ya ce…
Da Gaske Akpabio Ne Ya Kulla Makircin da Aka Kori Wasu Sanatoci 5 daga Majalisa? …C0NTINUE READING HERE >>>>