Dakarun rundunar sojojin ’yantar da al’umma ta kasar Sin ko PLA, shiyyar gabashin kasar ta kaddamar da atisayen hadin gwiwar rukunoninta a kewayen tsibirin Taiwan.
A cewar kakakin rundunar babban kanar Shi Yi, an tsara atisayen ne mai kunshe da sojojin kasa, da na ruwa, da na sama…
Dakarun PLA Shiyyar Gabashin Kasar Sin Sun Gudanar Da Atisaye A Kewayen Tsibirin Taiwan …C0NTINUE READING HERE >>>>