BREAKING: Dakarun Sojoji Sun Ragargaji ‘Yan Bindiga, Sun Samu Gagarumar Nasara

Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka tsagerun ƴan bindiga a jihar Taraba da ke yankin Arewa ta TsakiyaHaziƙan sojojin sun hallaka miyagun ƴan bindigan ne a wani samame na musamman da suka kai musu a ƙaramar hukumar Karim LamidoDakarun sojojin sun lalata sansanoni masu…

Dakarun Sojoji Sun Ragargaji ‘Yan Bindiga, Sun Samu Gagarumar Nasara …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment