Wasu mata a Jihar Rivers sun gudanar da zanga-zangar lumana domin goyon bayan dokar ta-baci da Bola Tinubu ya ayyana a jihar a watan MarisWannan ne karon farko da aka samu wani gangami na goyon bayan wannan mataki, inda matan suka soki Simi Fubara tare da neman a tabbatar da zaman…
Dakatar da Fubara: Mata Sun Cika Tituna a Rivers Suna Zanga Zanga …C0NTINUE READING HERE >>>>