BREAKING: Dubban Jama’a Sun Sallaci Gawar Sheikh Idris Dutsen Tanshi

Dubun dubatan jama’a ne suka halarci sallar jana’izar marigayi Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi a ranar Juma’a.

An tsara gudanar da Sallar ne da ƙarfe goma na safiya kuma daidai wannan lokacin aka kabbara sallah.

Wakilinmu da ya halarci jana’izar ya tabbatar da cewa…

Dubban Jama’a Sun Sallaci Gawar Sheikh Idris Dutsen Tanshi …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment