Hukumar EFCC ta gurfanar da wani ɗan Chuba mai suna Liu Beixiang a gaban kotu da ke Ikoyi, a Jihar Legas, bisa zargin bayar da bayanan ƙarya ga jami’in hukumar.
EFCC ta ce laifin ya faru ne a watan Disamban 2024, inda ake zargin Liu da yin ƙarya ga jami’in gwamnati yayin…
EFCC Ta Gurfanar Da Ɗan China A Kotu Kan Bayar Da Bayanan Ƙarya …C0NTINUE READING HERE >>>>