BREAKING: Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Magana kan Batun Tsige Shugaban Hukumar INEC, Mahmud Yakubu

Fadar shugaban ƙasa ta musanta raɗe-raɗin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa Tinubu ya sauke Farfesa Mahmud Yakubu daga mukaminsa a INECA wata sanarwa da hadimin shugaban ƙasa, Daniel Bwala ya fitar yau Litinin, ya ce labarin ba gaskiya ba neBwala ya bayyana cewa duk wani mataki…

Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Magana kan Batun Tsige Shugaban Hukumar INEC, Mahmud Yakubu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment