Magoya bayan PDP a gundumar Lamba a jihar Filato sun kone tutocin jam’iyyar yayin wata zanga-zanga a ranar LarabaMasu zanga-zangar sun ce an basu tallafin da bai taka kara ya karya ba, wanda suka ce bai dace da yawan magoya bayan jam’iyyar baBaya ga rushe tutoci da hotunan kamfen,…
Filato: Magoya bayan PDP Sun Kone Tutar Jam’iyyar kan Tallafin Ramadan …C0NTINUE READING HERE >>>>