Tsohon shugaban kungiyar MEND ya ce Gwamna Siminalayi Fubara na Jihar Rivers zai dawo kan kujerarsa, duk da rikicin siyasar da ke ci gaba a jiharThomas Ekpemupolo da aka fi sani da Tompolo ya fadi haka ne a bikin cikarsa shekaru 54, inda ya ce yana kan kokarin sasanta Fubara da Nyesom…
‘Fubara zai Dawo Kujerarsa nan Kusa,’ Abokin Wike Ya Yi wa ‘Yan Rivers Albishir …C0NTINUE READING HERE >>>>